ha_tn/act/13/30.md

1.1 KiB

Amma Allah ya tashe

"Amma" na nuna wata babbar banbanci tsakanin abinda mutanen suka yi da abinda Allah ya yi.

ya tashe shi daga matattu

"ya tashe shi daga cikin waɗanda sun mutu." "Yă kasance da mattu na nufin cewa Yesu ya riga ya mutu.

ya tashe shi

A nan, a tashe shi karin magana ne na sa wanda ya mutu yă rayu kuma. AT: "ya sa shi ya rayu kuma" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

daga matattu

Daga cikin dukkan waɗanda sun riga sun mutu. Wannan furucin na bayyana dukkan matattu gabaɗaya da ke karkashin kasa. A tayar da mutum daga cikin su na maganar cewa mutumin na da rai kuma.

daga Galili da Urushalima kuwa suka yi ta ganinsa

AT: "Almajiran da suka yi tafiya tare da Yesu daga Galili zuwa Urushalima suka ga Yesu har kwanaki da yawa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

kwanaki da yawa

Mu dai sani daga wasu rubuce rubuce cewa wannan kwanaki 40 ne. Fasara "kwanaki da yawa" da kalmar da zai yi daidai da wannan tsawon lokacin.

sune shaidunsa ga jama'a a yanzu

"su ne yanzu suna shaida wa mutane game da Yesu" ko kuma "sune yanzu suna gaya wa mutane game da Yesu"