ha_tn/act/13/28.md

581 B

ba su sami dalilin mutuwa a kansa ba

"ba su sami wani dalilin da za sa s kashe Yesu ba"

suka roƙi Bilatus

Kalmar "roƙi" anan kalma ne mai ƙarfi da ke nufin a nuna buƙata, roƙo, neman izini.

Bayan sun gama duk abin da aka rubuta game da shi

"Bayan da sun gama yi wa Yesu dukkan abubuwan da annabawa suka ce za su faru da shi"

sai suka sauke shi daga giciye

Za zama da taimako a ce Yesu ya mutu kamun hakan ya faru. AT: "suka kashe Yesu sa'annan suka sauke shi daga giciyen bayan da ya mutu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

daga giciye

...