979 B
979 B
Yan'uwa 'ya'ya daga zuriyar Ibrahim, ... waɗanda ke bautar Allah a cikinku
Bulus yana ba da wannan jawabin ga masu sauraronsa tubabbun Yahudawa da Hallenawa ne domin ya tunashe su game da masayinsu ta musamman a matsayin masu bauta wa Allah na gaskiya.
aka turo sakon ceto
AT: "Allah ya turo da sakon wannan ceton" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
sakon wannan ceton
AT: "cewa Allah zai cece mutane" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)
ba su gãne shi ba
"ba su gãne cewa wannan mutumin Yesu shi ne wanda Allah ya turo yă cece su"
faɗin annabawa
A nan "faɗin" na nufin sakon annabawan. AT: "rubuce rubucen annabawa" ko kuma "sakon annabawan" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
da a ke karantawa
AT: "da mutum ke karantawa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
a sun cika fadin annabawa
"sun kuwa yi daidai abinda annabawan sun ce za su yi a cikin litattafan annabawan"