ha_tn/act/13/21.md

528 B

har na tsawon shekara arba'in

"zama tsarkinsu har na tsawon shekara arba'in"

ya cire shi daga kan kujerar sarauta

Wannan ambacin na nufin Allah ya sa Shawulu ya daina zama sarki. AT: "ya ƙi Bulus daga zama sarki"

sarkinsu

"sarkin Isra'ila" ko kuma "sarki a bisa Isra'ilawa"

A kan Dauda ne Allah ya ce

"Allah ya ce game da Dauda"

Na sami

"na na gãne da cewa"

mutumin da zuciyata ke so

Wannan furcin na nufin cewa "mutum ne da ke son abinda Ni ma ina so." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)