ha_tn/act/13/19.md

260 B

kasashe

A nan kalmar nan "kasashe" na nufin kungiyoyin mutane dabandaban ba yanki ko iyakar kasa ba.

sun faru shekaru dari huɗu da hamsin da suka wuce

"ɗauki sama da shekaru 450 da ƙarewa.

sai da annabi Sama'ila

"har zuwa lokacin annabi Samaila"