ha_tn/act/13/16.md

895 B

yi alama da hannunsa

Wannan na iya nufin cewa ya motsa hannun sa yă nuna cewa ya yi shirin yin magana. AT: "ya motsa hannunsa yă nuna cewa zai yi magana" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-symaction)

ku waɗanda kuke girmama Allah

Wannan na nufin Al'ummai da suka tuɓa zuwa adinin Yahudanci. AT: "ku da ba Isra'ilawa ba amma kuna wa Allah ibada"

Allah, ku ji

"Allah, ku saurare ni" ko kuma "Allah, ku saurare abinda zan faɗa"

Allahn Isra'ila

"Allahn da mutanen Isra'ila ke bauta wa"

kakaninmu

...

ya ... ribabbanya su

"ya sa sun kara yawa sosai"

da kuma maɗaukakin iko

Wato ƙarfin ikon Allah.

ya fito da su daga cikinta

"ya fito da su daga Kasar Masar"

Ya yi hakuri da su

Wannan na nufin "ya jure da su." Wasu juyi suna da wata kalma daban da ke nufin "ya kula da su." AT: "Allah ya jimre da rashin biyayyan su" ko kuma "Allah ya kula da su"