ha_tn/act/13/13.md

954 B

yanzu

Wannan na nuna wata sabuwar bangaren labarin.

shirya suka ketare a jirgin ruwa daga Bafusa

"suka yi tafiya a jirgin ruwa daga Paphos"

zuwa Firjiya a Bamfiliya

"iso Firjiya da ke Bamfiliya"

Amma Yahaya ya bar su

"Amma Yahaya ya bar Bulus da Barnaba"

Antakiya na ƙasar Bisidiya

"birnin Antakiya yana lardin Bisidiya"

Bayan karatun dokoki da annabawa

"dokoki da annabawa" na nufin bangaren litattafan Yahudawa da aka karana. AT: "Bayan wani ya yi karatu daga litattafan attaura da kuma rubuce rubucen annabawa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

suka tura sako cewa

"suka ce wa wani ya faɗa" ko kuma "suka gaya wa wani ya ce"

'Yan'uwa

Mutanen majami'a suna amfani ne da wannan kalma "'yan'uwa" don su nuna cewa Bulus da Barnaba suma Yahudawa ne.

idan kuna da wani sakon ƙarfafawa

"idan kuna da wani abun faɗi ku ƙarfafa mu"

ku faɗi

"muna roƙo ku faɗi" ko kuma "muna roƙo ku gaya mana"