ha_tn/act/13/11.md

771 B

hannun Ubangiji bisa kanka

A nan "hannu" na nufin &&&&&&&&&&

zaka zama makaho

AT: "Allah zai sa ka makance" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Ba za ka ga rana ba

Elizama zai zama makaho gabaɗaya da ko rana ba zai iya gani ba. AT: "Ko rana ba za ka iya gani ba"

nan da ɗan lokaci

"ba ɗan lokaci" ko kuma "har lokacin da Allah ya zaɓa"

wani hazo da duhu suka rufe shi

"idanun Elimas suka zama wani iri har sun yi duhu" ko kuma "Elimas ya fara gani kadan kadan har bai iya ganin kome kuma ba"

ya fara yawo

"Elimas ya ɓata"

ya ba da gaskiya

"ya ba da gaskiya ga Yesu"

ya yi mamakin koyarwa game da Ubangiji

AT: "koyarwa game da Ubangiji ya bashi mamaki kwarai" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)