ha_tn/act/13/09.md

1.3 KiB

Shawulu wanda ake ce da shi Bulus

"Shawulu" ne sunar sa a Yahudanci, kuma "Bulus" itace sunar sa a harshen Roma. Dashike yana magana ne da ma'aikacin gwamnatin Roma, ya yi amafani ne da sunarsa a harshen Roma. AT: "Shawulu da ke kiran kansa Bulus" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

ya kafa masa ido

"ya zuba masa ido"

Kai ɗan iblis

Bulus yana cewa mutumin yana yi kamar ibilis. AT: "Kai kamar ibilis ne" ko kuma "Kana yi kamar ibilis" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

kana cike da kowace irin yaudara da mugunta

"kana da niyyar sa mutane su gaskanta da abinda ba gaskiya ba ta wurin ƙarya da riƙa aikata abinda ba daidai ba"

mugunta

A wannan hali na nufin kyuya da rashin rashin ƙwazon bin maganar Allah"

Kai abokin gabar kowanne irin adalci ne

Bulus yana kasa Elimas da ibilis ne. Yadda ibilis yana gãba da Allah, da kuma adalci, haka ma Elima.

Ba za ka daina ƙarkata miƙaƙƙakun hanyoyin Ubangiji ba?

Bulus yana amfani ne da wannan tambayan domin ya tsauta wa Elima saboda yin gãba da Allah. AT: "kana riƙa musunta gaskiya game da Ubangiji Allah cewa ƙarya ne" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

miƙaƙƙakun hanyoyin Ubangiji

A nan "miƙaƙƙun hanyoyi" na nufin hanyoyi masu gaskiya. AT: "hanyoyin gaskiya na Allah" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)