ha_tn/act/13/04.md

912 B

Sai

Wannan kalmar tana sa alamar wani abinda ya faru ne ta dalilin abinda ya bi baya. A wannan hali, Barnaba ne da Shawulu Ruhu Mai Tsarki ya keɓe.

suka tafi

Sulukiya tana kasa da Antakiya.

Sulukiya

wata gari ne kusa da teku

garin Salami

Garin salamis tana kan tsibirin Kuburus.

koyar da maganar Ubangiji

"Maganar Allah" anan karin magana ne da ke nufin "sakon Allah" AT: "Shelar maganar Allah" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

majami'un Yahudawa

Wannan na iya nufin cewa 1) "akwai majami'u da yawa a birnin Salami wurin da Barnaba da Shawulu suka yi jawabi" ko kuma "2) "Barnaba da Shawulu sun fara daga majami'a da ke Salami ne kamun suka ci gaba da bishara a dukkan majami'un da sun samu yayin da suka yi tafiyi a yankin tsibirin Kuburus"

Suna kuma tare da Yahaya Markus mai taimakonsu

"Yahaya Markus ya je tare da su yana kuma taimakon su"

mai taimako

...