ha_tn/act/12/24.md

624 B

Maganar Allah ta yaɗu tana ta ribabbanya

AT: "Maganar Allah kuwa ta bazu zuwa wurare da dama kuma mutane da yawa sun gaskanta da shi." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Maganar Allah

"sakon da Allah ya aika game da Yesu"

sun gama aikin su

Wannan na nufin lokacin da suka kawo kuɗi daga masu bi da ke Antakiya a [11:29-30]. AT: "suka danka kuɗaden zuwa ga shugabanin ikkilisiyar da ke Urushalima (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Suna dawowa

Suka komo Antakiya daga Urushalima. AT: "Barnaba da Shawulu suka komo Antakiya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)