ha_tn/act/12/22.md

545 B

Nan take mala'ika

"ba da jimawa ba" ko kuma "Yayin da mutanen suna kan yabon Hiridus, mala'ika"

ya buge shi

"ya wa Hiridus hari" ko kuma "sa Hiridus ya zama da rashin lafiya sosai"

bai ba Allah ɗaukaka ba

Hiridus ya bar mutanen nan su yi yi masa sujada a maimakon ya ce masu su yi wa Allah sujada.

tsutsotsi suka cinye shi har ya mutu

A nan "tsutsotsi" na nufin tsutsotsin da ke cikin jiki, maiyiwuwa tsutsosin hanji. AT: "tsutsotsi suka cinye cikin Hiridus har ga mutuwa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)