ha_tn/act/12/20.md

1.2 KiB

Suka tafi wurinsa tare

Ba lallai ne ake nufin dukkan mutanen Taya da Sidon sun tafi wurin Hiridus. AT: "Wakilai na mutanen Taya da Sidon sun tafi tare domin su yi tattauna da Hiridus" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-hyperbole)

Suka roƙi Bilastasa

"Waɗannan mutanen sun roƙi Bilastasa"

Bilastasa

Wannan mataimaki ne ko kuma wani babban jami'in soji na Sarki Hiridus" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

suka nemi sasantawa

"waɗannan mutanen sun nema zaman lafiya"

suna samun abinci daga ƙasarsa ne

Mai yiwuwa suna sayan abincin ne ma. AT: "mutanen Taya da Sidon suna sayan dukkan abincin su daga wurin mutanen da Hiridus ke sarautar su ne" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

samun abincisu

A nan ɗaukan cewa Hiridus ya hana masu abincin ne domin yana fushi da mutanen Taya da Sidon. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

A ranan da aka shirya

Wannan na iya nufin ranan da Hiridus ya sa domin haɗuwa da wakilan. AT: "A ranar da Hiridus ya sa don ya haɗu da su"

kayan saurata

tufafi ne masu yawan sada da za su nuna cewa shi ne sarkin.

ya zauna akan kursiyi

wato wurin da Hiridus ya shirya ya yi wa mutanen da suka zo ganin sa Jawabi.