ha_tn/act/12/11.md

866 B

Da Bitrus ya komo hayyacin sa

Wannan karin magana ne. "Da Bitrus ya komo hankalinsa" ko kuma "Da Bitrus ya tuna cewa abinda ya faru zahiri ne" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

ya kubutar da ni daga hannun Hiridus

A nan "hannun Hiridus" na nufin "riƙon Hiridus" ko kuma "shirin Hiridus." AT: "ya cire ni daga mummunan shirin da Hiridus ke da shi dominna. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

kubutar da ne

"ya cece ni"

abin da Yahudawa suke zato

A nan "Yahudawa" na iya nufin shugabanin Yahudawa. AT: "dukkan abinda Yahudawa sun aza zai faru da ni" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

ya gane haka

Ya zo ga sanin cewa Allah ya cece shi.

Yahaya wanda ake kira Markus

A nan kiran Yahaya ma Markus. AT: "Yahaya, wadda mutane ke kiransa Markus" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)