ha_tn/act/12/09.md

1.2 KiB

Bai gãne

"Bai fahimci"

abin da mala'ikan ke yi zahiri ne ba

AT: "abinda mala'ikan ya yi ya faru da gaske ne ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Bayan da suka wuce masu tsaron fari da na biyu

Wannan na nuna cewa sojojin basu iya ganin Bitrus da mala'ikan yayin da suke wucewa su ba. AT: "Masu tsaron kofa na fari da na biyu basu gansu yayin da suke wuce su ba, sa'annan (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

suka wuce

...

da na biyun

Ana iya fahimci kalmar nan "masu tsaro" daga jimla da ke baya. AT: "da kuma masu tasro na biyun" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)

sun kai ƙofar da aka yi da ƙarfe

"Bitrus da malaikan suka iso ƙofar ƙarfe"

wadda ta miƙe zuwa cikin gari

"wanda ke buɗe zuwa cikin birnin" ko kuma "wanda ya miƙe daga gidan kurkukun zuwa cikin garni"

ta buɗe masu da kanta

A nan "da kanta" na nufin tsakanin Bitrus da mala'ikan ba wanda ya buɗe ƙofan. AT: "kofar ta yi lilo ta buɗu da kanta" ko kuma "kofar ta buɗe kanta domin su" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rpronouns)

Suka fita sun bi titin"

"suka yi tafiya a wata titi"

ya bar shi

"ya barshi nan da nan" ko kuma "ya ɓace nan da nan"