ha_tn/act/12/05.md

973 B

To, Bitrus na tsare a kurkuku

Wannan na nuna cewa sojojin sun ci gaba da tsare Bitrus a kurkuku. AT: "sojojin suka cigaba da tsaron Bitrus a kurkuku" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]])

'yan'uwa na iklisiya suna yin addu'a ga Allah sosai domin sa

AT: "taron masu bi da ke Urushalima suka yi wa Allah addu'a sosai dominsa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

sosai

cigaba kuma tare da miƙa kai

Ana kamar gobe Hiridus zai fitar da shi

Ana iya kara bayyana cewa Hiridus ya yi niyya yă ƙashe shi. AT: "Hakan ya faru ne kamar gobe Hiridus zai fitar da Bitrus daga kurkuku domin hukunci, sa'annan ya ƙashe shi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

ɗaure da sarƙoki biyu

"a kafe da sarƙoki biyu." Yana iya zaman cewa kowane sarka na haɗe a hannun masu tsaro da ke tsaye a hago da manar Bitrus.

na gadi a bakin kurkukun

"na tsaron kofofin kurkukun"