ha_tn/act/12/03.md

822 B

Bayan da ya ga hakan ya gamshi Yahudawa

"Da Hiridus ya dago cewa kisan Yakubu ya gamshi shugabanin Yahudawa"

ya gamshi Yahudawa

"ya sa shugabanin Yahudawa farin ciki"

Wato

"Hiridus ya yi haka" ko kuma "Hakan ya faru ne"

kwanakin abinci marar yisti

Wannan na nufin lokacin idin adinin keterewa na adinin Yahudawa. AT: "idin lokacin da mutanen Yahudawa sukan ci abinci marar yisti"

sojoji huɗu

sojoji kashi huɗu." ko wane kashi suna na sojoji huɗu da suka yi tsaron Bitrus, kashi ɗaya bayan ɗaya. Suka raba yini ɗaya sau huɗu. A kowane lokaci, sijoji biyu na iya kasacewa da shi a ciki, sai sauran biyun a kofar shiga.

yana niyyar kawo shi gaban mutanen

"Hiridus ya shirya ya yanke wa Bitrus hukunci a gaban jama'a" ko kuma "Hiridus ya shirya yanke wa Bitrus hukunci a ganan mutanen Yahudawa"