ha_tn/act/12/01.md

1.1 KiB

Mahaɗin Zance:

Wannan na ba da wata tsanantawa da aka fara da kisan Yakubu, sa'annan da ɗaurin Bitrus a kurkuku, da kuma sakin sa.

Muhimmin Bayyani:

Wannan tarihi ne na Kisan Yakubu da Hiridus yayi. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-background)

...

Wannan na ba da wata sabuwar sashin labarin. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-newevent)

A lokacin nan

Wato lokacin babban yunwar.

sa wa ... hannu

Wannan na nufin cewa Hiridus ya kamo masubi. Duba yadda aka fasara wannan a [5:18] AT: "aike sojoji su kama" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

wasu masubi

Yakubu da Bitrus ne kawai aka ambata, wannan na nuna kenan cewa su ne shugabanen ikkilisiyar da ke Urushalima (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

domin ya musguna masu

"domin ya ba wa masubi su wahala"

Ya ƙashe Yakubu ... da takobi

Wannan na nuna yadda aka ƙashe Yakubu.

Ya ƙashe Yakubu

Wannan na iya nufin 1) Hiridus da kansa ne ya ƙashe shi ko kuma 2) Hiridus ne ya ba da doka cewa a ƙashe shi. AT: "Hiridus ne ya ba da doka sai suka ƙashe shi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)