ha_tn/act/10/44.md

749 B

Ruhu Mai Tsarki ya sauko

A nan kalmar nan "sauko" na nufin "ya faru da sauri." AT: "Ruhu Mai Tsarki ya bi ya zo"

dukan waɗanda suke sauraron

A nan "duka" na nufin dukan Al'ummai da ke a gidan suna sauraron Bitrus.

Mutanen da ke kungiyar masu bi da suka yarda da kaciy

Wannan wata hanya ce da ke nufin Yahudawa masu bi.

baiwar Ruhu Mai Tsarki

Wannan na nufin Ruhu Mai Tsarki da kansa da aka ba su.

Ruhu Mai Tsarki ya sauko

AT: "Allah ya sauko da Ruhu Mai Tsarki" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

ya sauko

AT: "bayar a yalwace" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

baiwar

kyautar baiwar

a kan al'ummai ma

A nan "ma" na nuna cewa an riga an ba da Ruhu Mai Tsarki ga masubi Yahudawa.