ha_tn/act/10/39.md

578 B

a ƙasar Yahudawa

Wannan na nufin Yahudiya ne a wannan loƙacin.

giciye shi a akan itace

AT: "giciye shi a bisa giciyen katako"

Allah ya ta da shi

A nan a tayar karin magana ne da ke nufin a sa mutum da ya mutu ya tashi kuma. AT: "Allah ya rayar da shi kuma" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

rana ta uku

"rana ta uku bayan ya mutu"

maishe shi sananne

"ya bar mutane da dama su ganshi bayan ya ta da shi daga matattu"

daga matattu,

Daga dukan waɗanda suka mutu. Wannan furcin na bayyana cewa dukan matattu gabaɗaya suna karkashin duniya.