ha_tn/act/10/36.md

897 B

Ku kun san sakon ... da iko kuma

An takaita tsawon wannan jimlar zuwa wasu gajerun jimla a UDB.

wanda shine Ubangiji na duka

A nan "duka" na nufin "dukan mutane"

wanda ya faru cikin Yahudiya duka

AT: "Yahudiya gabakiɗaya" ko kuma "a wurare da dama cikin Yahudiya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-hyperbole)

bayan sanarwar baftismar da Yahaya ya yi

"bayan da Yahaya ya yi wa mutanen wa'azi su tuɓa ya masu baftisma"

Allah ya kebe shi da Ruhu Mai Tsarki da iko kuma

an yi maganan Ruhu mai tsarki da ikon Allah kamar wanni abu ne wanda za a zuba a kan mutum

dukan waɗanda shaidan ya ɗaure

AT: "waɗanda shaiɗan ya daure" ko kuma "mutane da dama da shaiɗan ya ɗaure" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-hyperbole)

Allah yana tare da shi

Wannan karin maganan "yana tare da shi" na nufin "yana taimakonsa." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)