ha_tn/act/10/34.md

390 B

Sai Bitrus ya buɗe bakinsa ya ce

"Bitrus ya fara masu magana"

Gaskiya

Wannan na nufin cewa abinda zai fada masu yana da muhimmanci sosai su sani.

Allah baya nuna bambanci

...

duk mai ibada kuma mai aikata adalci karɓaɓɓe ne a gare shi

"yana karaban duk wanda ke masa ibada mai aikata adalci"

ibada

Kalmar nan "ibada" anan na nuna matuƙar ban girma da tsoron Allah."