ha_tn/act/10/27.md

487 B

mutane da yawa sun taru a wuri ɗaya

"Al'ummai da yawa sun taru a wuri ɗaya." Ana ɗaukan cewa mutanen nan da Karniliyas ya gayyata Al'ummai ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Ku da kanku kun sani

Bitrus yana magana ne da Karniliyas da kuma gayyatattun baƙinsa.

bai dace Bayahuden mutum

"an hana Bayahuden mutum." Wannan na nufin shari'ar adinin Yahudanci.

wani ko wata kabila

Wannan na nufin mutanen da ba Yahudawa ba lallai wurin da suke zama ba.