ha_tn/act/10/25.md

484 B

sa'adda Bitrus ya shiga

"sa'adda Bitrus ya shigo gidan"

ya durkusa ya yi masa sujada

"ya durkusa ya sa fuskarsa kusa da karfa Bitrus." Ya yi haka ne domin ya girmama Bitrus. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-symaction)

ya durkusa

Ya yi haka ne musamman don ya nuna cewa yana sujada.

Tashi tsaye! Ni ma mutum ne

Wannan wata ɗan tsauta wa ne ko kuma gyara ne wa Karniliyas don kada ya yi wa Bitrus sujada. AT: "Ka daina yin haka! Ni ma fa mutum ne kamar ka"