599 B
599 B
Shugaban soja mai suna Karniliyas ... ya ji sako daga wurinka
(Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive )
mai bautar Allah
kalmar "bautar Allah" anan nu nufin mutuƙar ban girma da tsoron Allah.
dukan al'umman Yahudawa
Ana moran kalmar nan "dukan" domin a nanata yadda Yahudawa da yawa sun san da shi. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-hyperbole)
Sai Bitrus ya gayyace su su zo ciki kuma su zauna tare da shi
Tafiya Kaisariya na da nesa su bi su kama hanya da rana haka.
zauna tare da shi
...
waɗansu 'yan'uwa daga Yafa
Wannan na nufin masubi da ke Yafa.