ha_tn/act/10/17.md

692 B

Bitrus na cikin ruɗani ƙwarai

Wannan na nufin cewa Bitrus ba iya gane abinda wahayin ke nufi ba.

sai

Kalmar nan "sai" na jan hankalin mu zuwa ga bayyani na ban mamaki da ya biyo baya a wannan sha'anin, mutan biyun da ke tsaye a ƙofar.

tsaye a bakin kofar

"suka tsaya a bakin kofar gidan." Ana dauƙan cewa wannan gidan na da bango da kuma kofa wadda ake bi a shigo ta. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

bayan sun tambayi hanyar zuwa gidan

Hakan ya faru kamin su iso gidan. Ana iya sanar da wannan a ayan da ke kamin wannan kamar yadda aka yi a UDB.

suka yi sallama suna

Mutanen Karniliyas suna kasance a kofa, a waje yayin da suna tambayan game Bitrus.