ha_tn/act/10/13.md

991 B

murya ta yi magana da shi

Ba ambaci mai maganan ba. Yana iya yiwuwa "muryar" nan na Allah ne, ko da shike ya na iya ma ya zama muryar Malaikan Allah ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

Ba haka ba

"Ni ba zan yi haka ba"

ban taɓa cin abu mara tsarki ko mai ƙazanta ba

Ana ɗaukan cewa shari'ar Musa bai ba wa masubin da ke rayuwa kamun mutuwar Almasihu daman cin wasu dabbobi da ke mayafin domin su ƙazantacecce na. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Abinda Allah ya tsarkake

Idan Allah ne mai magana, yana magana game da kansa kamar shi ne mutum na uku a wurin. AT: "Abinda Ni, Allah, na tsarkake" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-123person)

Wannan ya faru sau uku

Ba lallai kome ne da Bitrus ya gani ya faru sau uku ba. Wannan jimlar na iya nufin, "Abinda Allah ya tsarkaka, kada ka ce da shi kazantatce" ne aka maimaita sau uku. Ko da shika, ya fi kyau a ce "Wannan ya faru sau uku" da a yi ta koƙarin ba da wasu bayyani.