ha_tn/act/10/07.md

613 B

Da mala'ikan da ya yi magana da shi ya tafi

"Da wahayin Karniliyas game da malaikan ya kare."

soja guda mai bautar Allah daga cikin sojojin da suke masa hidima

"ɗaya daga cikin sojojin da ke bauta masa, da ke wa Allah sujada kuma." Wannan sojan mai bi ne. Hakan yana da wuya a samu a cikin sojojin Roma, saboda haka yana iya yiwuwa ma cewa sauran sojojin Karniliyas ba masubi ba ne.

ibada

...

ya faɗa masu dukan abin ya faru

Karniliyas ya yi bayyanin wahayinsa ga bayinsa, ɗaya daga cikin sojojinsa.

sai ya aike su Yafa

"ya aiko bayinsa biyu, ɗayan su kuma soja ne kuma an aiko shi Yafa ne