ha_tn/act/10/01.md

975 B

Mahaɗin Zance:

Wannan ne forƙon bangaren labarin Karniliyas.

Muhimmin Bayyani:

Waɗannan ayoyin suna ba da tarihi game da Karniliyas. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-background)

An yi wani Mutum

Wannan wata hanya ne na gabatar da sabuwar mutum a wannan sashin tarihin. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-participants)

mai suna Karniliyas, shugaban sojoji ne na kungiyar da ake kira Italiya

"sunan sa Karniliya. Shugaban sojoji ne da ke da sojoji 100 a karkashinsa daga sojojin Roma da ke bangaren Italiya.

Mutum ne mai ibada, wanda ya mika kansa

"Ya gaskata da Allah yana kuma neman ya girmama ya kuma mika kansa ga Allah muddin ransa."

ya mika kansa ga Allah

Kalmar nan "mika kai" a nan na nuna matuƙar bangirma datsoron Allah.

kuma yana addu'a ko yaushe ga Allah

Wannan na nufin yawancin loƙaci. AT: yana wa Allah addu'a sosai" ko kuma ""yana wa Allah addu'a kulayomi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-hyperbole)