ha_tn/act/09/40.md

790 B

Bitrus ya fitar da su duka daga cikin dakin

"ya ce masu su bar dakin." Bitrus ya fitar da su duka daga dakin domin ya kasance shi kadai a wurin ya yi wa Tabita addu'a.

ya miƙa hannunsa ya tashe ta

Bitrus ya kama hannun ta ya taimake ta tsayawa.

masu bi da gwamrayen

Gwamrayen na iya zama masubi su ma amma ba ambaci hakan ka tsaye ba domin Tabita ta na da muhimanci sosai a garesu.

Wannan al'amari ya zama sananne cikin dukan Yafa

Wannan na nufin abin al'ajibin da Bitrus yayi na tayar da Tabita daga matattu. AT: Mutane da ke Yafa duka sun ji wannan al'amarin" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

suka bada gaskiya ga Ubangiji

"suka ba da gaskiya ga bisharar Ubangiji Yesu"

Saminu, majemi

Wani mai suna Saminu, da ke yi fata daga jikin dabbobi"