ha_tn/act/09/33.md

1.2 KiB

A can kuwa ya sami wani mutum

Bitrus ba fito nema wani shanyayyen mutum da gangan ba ne, ya dai faru hake ne dai da shi. AT: "A can kuwa ya sadu da wani mutum"

wani mutum mai suna Iniyasu

Wannan na gabatar da Iniyasu ne a matsayin wani sabon mutum a labarin. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-participants)

yake shanyayye ne ... a kan gado

Wannan dai tarihin Iniyasu kenan. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-background)

shanyeye

ba iya tafiya ba, mai yiwuwa ma ba ya iya motsi daga kwankwasonsa.

ka nade shimfidarka

"ka kintsa taburmarka"

Sai duk mazauna kasar Lidda da kasar Sarona

Wannan na nufin mutane masu yawa da ke wurin. AT: "waɗanda ke kasar Lidda da kuma kasar Sarona" ko kum "mutane da yawa da ke kasar Lidda da kuma kassar Sarona" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-hyperbole)

a kassar Lidda da kassar Sarona

Birnin Lidda a sararin Sarona ya ke.

suka ga mutumin

Yana iya zama da taimako a sanar cewa sun ga mutumin a warke. AT: "suka ga mutumin da Bitrus ya warkar"

suka kuma juyo ga Ubangiji

A nan "juyo ga Ubangiji" na nufin suka fara biyayya ga Ubangiji. AT: "sai suka tuba daga zunubansu suka fara yi wa Allah biyayya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)