865 B
865 B
Ya sadu da su
Wato Bulus kenan. Kalmar nan "su" kuma na iya nufin manzannin da kuma sauran almajiran da ke Urushalima.
cikin sunan Ubangiji Yesu
Wannan na iya nufin 1) wannan na iya zama Ubangiji Yesu wadda Bulus ke magana akai. AT: "game da Ubangiji Yesu" ko kuma 2) "suna" na nufin iko. AT: "karkashin ikon Ubangiji Yesu" ko kuma "da ikon da Ubangiji Yesu ya ba shi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
yana muhawara da Yahudawan Helenanci
Shawulu ya yi koƙarin tattaunawa da Yahudawan da ke Halenanci.
'yan'uwan
"Kalmar nan 'yan'uwan' na nufin masubi da ke Urushalima.
suka kawo shi Kaisariya
Kaisariya na kasa da Urushalima d tadawa.
suka kuwa tura shi zuwa Tarsus
Kaisariya kuwa tashan saukan jiragen ruwa ne. Mai yiwuwa 'yan'uwan sun turo shi Tarsus ta jirgin ruwa ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)