ha_tn/act/09/26.md

398 B

amma dukansu suna tsoronsa

A nan "dukansu" na iya yiwuwa ya hada da kowannensu, AT: "amma suna tsoronsa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-hyperbole)

ya yi wa'azi cikin sunan Yesu gabagadi a Dimashku

Wannan wata hanya ne na cewa ya yi wa'azi bishara ko koyar da sakon Yesu Almasihu ba tsoro. AT: "ya yi wa'azin bisharan Yesu a fili" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)