881 B
881 B
Ɗan Allah
Wannan wata laƙaɓi ne ma muhimanci na Yesu. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/guidelines-sonofgodprinciples)
Dukan waɗanda suka saurare shi
AT: "Waɗanda suka saurare shi" ko kuma "Da daman su da suka saurare shi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-hyperbole)
Ba wannan mutumin ne yake hallaka mutanen Urushalima da ke kira bisa ga wannan suna ba?
Wannan tambayan ganganci ne da ke nanata cewa lallai Shawulu ya tsananta wa masubi. AT: "Ai wannan ne mutumin da ya hallaka mutanen da ke Urushalima da ke kira bisa ga sunan Yesu!" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)
Wannan suna
"A nan "suna" na nufin Yesu. AT: "sunan Yesu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
yana haddasa damuwa ... tsakanin Yahudawan
Suna damuwa ƙwarai domin ba su iya samun wata hanya na ƙaryata muhawarar Shawulu cewa Yesu Almasihu ne.