605 B
605 B
Sai Hananiya ya tafi, ya shiga gidan
Zai zama da taimako idan a sanar cewa Hananiya ya je gidan kamun ya shigo ciki. AT: "Sai Hananiya ya tafi, da ya samo gidan da Shawulu yake, sai ya shigo"
domin ka sami ganin gari ka kuma cika da Ruhu Mai Tsarki
AT: "ya aiko ni domin ka sami ganin gari Ruhu Mai Tsarki ya kuma cika ka" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
wani abu kamar bawo ya faɗo
...
ya sami ganin gari
"ya iya ganin gari kuma"
ya tashi aka yi masa baftisma
AT: ya tashi sai Hananiya ya masa baftisma" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)