ha_tn/act/09/10.md

660 B

Akwai

Wannan na gabatar da wani sabuwar mutum a cikin labarin. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-participants)

Sai ya ce

"Hananiya ya ce"

ka tafi titin da ake kira Mikakke

"ka je Mikakkiyar titi"

gidan wani mai suna Yahuza

Ba wannan Yahuza ne ya bashe Yesu ba. Wannan Yahuza shi ne mai gidan da ke Dimashku in da Shawulu yake zama.

mutum daga Tarsus mai suna Shawulu

"wani mutum daga birnin Tarsus mai suna Shawulu" ko kuma "shawulu da ke Tarsus"

ya daura masa hannu

Wannan alama ce na ba wa Shawulu albarku na ruhaniya." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-symaction)

domin idanunsa su buɗe

"ya iya gani kuma"