ha_tn/act/09/08.md

466 B

kuma daga ya buɗe idanunsa

Wannan na nuna cewa ya rufe idanunsa saboda yawan hasken. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

baya ganin komai

"bai iya ganin komai ba." Shawulu ya makance.

ba ya kallo

"na makance" ko kuma "ba ya iya ganin komai"

ba ya ci balle sha

Ba a bayyana ko shi ne ya zaɓa kada ya ci ko ya sha ba saboda ibada, ko kuma bai ma ji marmarin haka saboda halin da yake ciki. Ya fi kada ma aba da wata takamemmenn dalili.