ha_tn/act/09/05.md

522 B

Wanene kai, Ubangiji?

Ba wai Shawulu yana amicewa da cewa Yesu Ubangiji ba ne. Ya yi amfani ne da wannan lakani domin ya fahimci cewa yana magana ne da wata iko na allahntaka.

amma ka tashi, ka shiga cikin birnin

"ta shi ka je cikin birnin Dimashku"

za a gaya maka

AT: "wani zai faɗa maka" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

sauraron muryar, amma ba su ga kowa ba

"sun ji muryar amma basu ga kowa ba"

amma ba su ga kowa ba

A fili yake cewa Bulus ne kadai ya dandana wannan hasken.