ha_tn/act/09/01.md

1.1 KiB

Mahaɗin Zance:

Labarin ya komo kan Bulus da samun cetonsa.

Muhimmin bayyani:

Waɗannan ayoyin suna ba da tarihin abubuwan da Bulus ya rika yi tun daga mutuwar Istifanus. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-background)

ya cigaba da maganganun tsoratarwa har ma da na kisa ga almajiran

AT: cigaba da maganganun tsoratarwa, har ma da kisan almajiran" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

zuwaga majami'un

Wannan na nufin mutanen da ke majami'un. AT: "zuwaga mutanen da ke majami'un" ko kuma "zuwaga shugabanin da ke majami'un" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

domin idan ya sami wani

...''in ya sami wani'' ko ''har ya sami wani''

da ke na wannan hanya

"da ke bin koyarwar Yesu Almasihu"

hanya

Wannan wata lakani ce da aka san masu bi da shi a wancan loƙaci.

ya kawo su Urushalima a ɗaure

"ya kawo su a matsayin yan gidan kurkuku a Urushalima." Za a iya kara bayanin manufan Bulus idan aka kara cewa "domin ya shugabanin Yahudawa su masu shari'a su kuma yanka masu hụkunci" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)