ha_tn/act/08/39.md

392 B

baban bai sake ganin shi ba

"baban bai sake ganin Filibus ba"

Filibus ya bayyana a Azotus

Wannan alama ce cewa Filibus na tafiya tsakanin wurin da ya wa Habashan baftisma da Azotus. Filibus ya bi ya ɓace a hanyar Gaza ya sake fitowa a birnin Azotus.

wannan yankin

Wannan na nufin yankin da ke kewaye da birnin Azotus.

a dukan garuruwan

"a dukan garuruwan da ke wannan yankin"