331 B
331 B
da suke tafiya akan hanya
"suka cigaba da tafiya a hanya"
me zai hana ayi mani baftisma?
Baban ya yi wannan tambaya ne domin Filibus ya bashi damar yin baftisma. AT: "no roke ka bari in yi baftisma" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)
ya umarta a tsai da karussar
"ya ce wa ma tukin karussarsa ya tsaya"