ha_tn/act/08/29.md

997 B

Ka je kusa da karussar nan

Filibus ya gane cewa wannan na mufi ya zai je kusa da mutumin da ke tukin karussarsa. AT: "ka raka mutumin da ke cikin wannan karussarsa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

yana karanta littafin Annabi Ishaya

Wato littafin Ishaya da ke Tsohon Alkawali. AT: "yana karutu daga littafin Ishaya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Ka fahimci abin da kake karantawa?

Shi Habashan na da basira kuma yana iya karatu, amma ya rasa fahimi na ruhaniya. AT: "Kana fahimtar ma'annan abinda kake karantawa?"

Yaya zan iya, idan ba wani ya bishe ni ba?

Ana wannan tambayan ne domin a nuna cewa hakika ba zai iya fahimtar abida yake karantawa ba idan ba tare da an taimake shi ba. AT: "ba zan iya fahimtar haka ba sai dai idan wani ya bishe ni" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Ya roki Filibus ya ... zauna tare da shi

A nan sammanin cewa Filibus ya yarda ya yi tafiya da shi a hanyan domin ya fassara masa nassosin