ha_tn/act/08/25.md

458 B

shaida

Bitrus da Yahaya sun faɗi abinda suka sani da kansu game da Yesu wa Samariyawan.

suka faɗi maganar Ubangiji

"magana" anan na nufin "sako." Bitrus da Yahaya sun ba da bayanin Yesu wa Samariyawa. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

a kauyukan samariyawa da yawa

A nan "kauyuka" na nufin mutanen da ke cikinsu. AT: "zuwa da mutanen da ke cikin kauyukan Samariyawa da yawa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche