ha_tn/act/08/14.md

1.4 KiB

Da manzannin da ke Urushalima suka ji

Wannan na fara wata sabuwan bangaren labarin yadda Samariyawa suka fara zama masubi. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-newevent)

Samariya

Wannan na nufin mutane masu yawa, da sun zama masubi a yankin Samariya. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

ta karɓi

"suka ba da gaskiya" ko kuma "suka yarda"

Da suka iso

"da Bitrus da Yahaya suka isa"

iso

...

suka yi masu addu'a

"Bitrus da Yahaya suka yi wa masubi Samariyawa addu'a"

domin su karɓi Ruhu Mai Tsarki

"domin masubi Samariyawa su karɓi Ruhu Mai Tsarki"

an dai yi masu baftisma ne kadai

AT: Filibus ya dai yi wa Masubi Samariyawa baftisma ne kadai" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

an dai yi masi baftisma ne kadai cikin sunan Ubangiji Yesu

A nan "suna" na nufin iko, kuma yin baftisma a cikin sunan nan na a madaddin baftisma domin kasancewa a karkashin ikonsa. AT: "an dai yi masu baftisma ne kadai domin su zama almajiran Yesu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Sai Bitrus da Yahaya suka dora masu hannuwansu

"su" anan na nufin mutanen Samariya da suka gaskata da sakon bisharan da Istifanus ya yi.

suka dora hannuwansu a kan su

Wannan alama ce da ke nuna cewa Bitrus da Yahaya suna so Allah ya ba wa masubi Ruhu Mai Tsarki. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-symaction)