ha_tn/act/08/12.md

601 B

sai aka yi masu Baftisma

AT: "Filibus ya masu baftisma" ko kuma "Filibus ya yi wa sabobbin tuban baftisma" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Siman da kansa ya ba da gaskiya

An yi amfani ne da wannan kalmar "da kansa" don a nanata cewa Siman ya ba da gaskiya. AT: "Siman ma yana cikin waɗanda suka ba da gaskiya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rpronouns)

an yi masa Baftisma

AT: "Filibus ya yi wa Siman baftisma" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

da ya ga ana nuna alamu

Ana iya faɗin wannan a wata sabuwan jimla. AT: "Da ya ga"