ha_tn/act/08/06.md

481 B

Da taron mutanen

"Da mutane masu yawa a birnin Samariya." An kayyade wurin a baya. (Dubi: [8:5]

sai suka mai da hankali

Sun mai da hankalinsu ne saboda dukan warkaswan da Filibus yayi.

daga cikin mutane

"waɗanda ke da su" ko kuma "waɗanda kazaman ruhohi ke mulki da su"

Kuma aka yi matuƙar farin ciki a wannan birnin

Jimlar nan "wannan birnin" na nufin mutanen da ke murna. AT: "Kuma mutanen birnin suna murna" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)