ha_tn/act/08/04.md

912 B

da suka warwatsu

Dalilin warwatsuwan nan fa tsanantawa ne kamar yadda aka ambata a baya. AT: "wadda suka gudu wa babban tsanantawar, suka kuma tafi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

suka dinga yada wa'azin maganar

"maganar" anan na nufin "sakon." AT: suka dinga wa'azin sakon Allah" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

tafi can birnin Samariya

...Wannan karin magana ''tafi can'' an yi amfani da shi anan don samariya na kasa da isra'ila.

birnin Samariya

Wannan na iya nufin 1) Luka ya sammanin cewa masu karatunsa za su san birnin da yake rubutu a kai. AT: "babbar garin birnin Samariya" ko kuma 2) Luka bai zaci masu karatunsa su san wace gari ne yake rubutu a kai ba. AT: "wata birni a Samariya"

ya yi shelar Almasihu

Laƙabin nan "Almasihu" na nufin Yesu. AT: "faɗi musu cewa Yesu shi ne Almasihu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)