ha_tn/act/08/01.md

1.4 KiB

Mahaɗin Zance:

Labarin ya maso daga kan Istifanus zawa Bulus a waɗannan ayoyi.

Muhimmin Bayyani"

Yana iya zama da taimako wa masu sauraro a masar da bangaren labarin Istifanus gaba ɗaya kamar yadda UDB ta yi (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-versebridge)

ya fara ... sai manzannin kadai

Wannan bangaren aya 1 na ba da bayyanin tsanantawa da ya taso bayan rasuwan Istifanus. Wannan ya bayyana dalilin da ya sa Bulus yana tsananta wa masu bi a aya 3. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-background)

wannan rana

Wannan na nufin ranar da Istifanus ya rasu. (Dubi: [7:59-60]

sai masubin gaba ɗaya suka bazu

Kalmar na "duka" na nufin cewa masubi da yawa suka bar Urushalima saboda tsanantawa. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-hyperbole)

sai manzannin kadai

Wannan na nufin cewa manzannin ne suka rege a Urusalima ko da yake su ma sun ɗandana matukar tsanantawa. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Amintattun mutane

"Mutane masu tsoron Allah" ko kuma "Mutanen da ke da tsoron Allah"

suka yi babban makoki game da shi

suka yi babban makokin mutuwarsa"

jawo mutane maza da mata

Bulus ya ɗauki masubi Yahudawa da ƙarfi daga gidajen su ya jefa su a kurkuku.

gida gida

"gidaje ɗaya bayan ɗaya"

maza da mata

Wannan na nufin maza da mata da suka gaskata da Yesu. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)