ha_tn/act/07/59.md

514 B

ka karbi ruhu na

"ga ruhu na." Zai zama da taimako idan aka nuna cewa wannan roƙo ne. AT: "ina roƙo, ka karbi ruhu na"

Ya durkusa

Wannan alamar biyayya ne ga Allah (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-symaction)

kada ka rike wannan zunubi a kansu

Ana iya sanar da wannan a tabbacecciyar sifa. AT: "ka gafarta masu wannan zunubin" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-litotes)

ya yi barci

Yin barci anan na nufin mutuwa. AT: "mutu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-euphemism)