ha_tn/act/07/54.md

1.2 KiB

Yayin da majalisar suka ji wannan

Labarin ya juya anan; hadisin ya zo ga ƙarshe anan, sai majalisar suka ɗauki mataki.

sai ransu ya baci kwarai

"ransu ya baci" na nufin suka yi fushi kwarai da gaskiya. AT: "sai suka yi fushi kwarai da gaskiya" ko kuma "sa suka yi fushi sosai" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

cizon hakoransu don gãba da Istifanus

Wannan matakin na nuna matukar bakin cikinsu da Istifanus ko kuma matukar kiyayyar su da Istifanus. AT: "suka yi fushi ƙwarai da gaskiya har ya kai su ga cizon hakora" ko kuma "suka motsa hakoransu yayin da suke kallon Istifanus" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-symaction)

ya daga idonsa sama

"ya zuba idon sa sama." Yana yi kamar Istifanus ne kaɗai ya ga wannan wahayin banda suran jama'ar da ke taron.

ya ga ɗaukakar Allah

Mutane sukan ga ɗaukakar Allah a matsayin hasken wuta. AT: "ya ga wata hasken wutar Allah" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

ya kuma hango Yesu na tsaye a hannun daman Allah

A tsaya a "hannun damar Allah" alama ce na samun daukaka da ikon Allah. AT: "sai ya hango Yesu a wurin ɗaukaka da iko a gefen Allah" Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-symaction)

Ɗan Mutum

Istifanus na nufin Yesu kenan.